iqna

IQNA

IQNA - A lokacin mulkin Sanhajian a Tunisiya, "Dorra" ta kasance ma'aikaciyar  kotu kuma ta yi suna sosai, kuma daya daga cikin ayyukanta na musamman shi ne " Nurse  Mushaf " ko "Mushaf Nanny" wanda aka yi rajista bayan samun 'yancin kai na Tunisia a 1956,  an mayar da kulawa da shi zuwa cibiyar adana kayan tarihi na "Raqada" kusa da Qirawan.
Lambar Labari: 3492138    Ranar Watsawa : 2024/11/02

Dubi ga wani littafi da Yahya Sinwar ya rubuta
IQNA – Shahid Yahya Ibrahim Hassan Alsinwar wanda ake yi wa lakabi da “Abu Ibrahim” kafin ya zama shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas, wanda aka sani da girmamawa a tsawon shekaru 20 na zaman gidan yari na gwamnatin ‘yan mulkin mallaka na Sahayoniya, ya rubuta labari mai suna “Thorn and Clove da kuma fassara wasu ayyuka, da alqalaminsa ya sanar da makomar 'yancin Falasdinu da shahadarsa.
Lambar Labari: 3492061    Ranar Watsawa : 2024/10/20

IQNA - Yayin da masu ibada daga sassa daban-daban na birnin Alkahira suka iso harabar masallacin Seyida Zainab, an gudanar da sallar layya a wannan masallacin mai tarihi na kasar Masar.
Lambar Labari: 3491354    Ranar Watsawa : 2024/06/17

Karamar Hukumar Delhi ta sanar da cewa tana shirin rusa wani masallaci mai cike da tarihi a wannan birni da nufin saukaka zirga-zirga.
Lambar Labari: 3490377    Ranar Watsawa : 2023/12/28

Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci suna yin aiki tare wajen sake gina wani tson masallaci a lardin Alminya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486240    Ranar Watsawa : 2021/08/25

Tehran (IQNA) masallacin Ahmad Al-fuli na daga cikin masallatai na tarihi a kasar Masar da ke jan hankula masu yawon bude ido a kasar.
Lambar Labari: 3485837    Ranar Watsawa : 2021/04/22

Tehran (IQNA) ziyarar Paparoma Francis a kasar Iraki dai ta dauki hankula matuka fiye da sauran ziyarori da ya kai a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3485726    Ranar Watsawa : 2021/03/08

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi Salim Bin Khalfan Albaluchi dan kasar Oman rasuwa, wanda ya share shekaru 12 yana hidima ga kur’ani.
Lambar Labari: 3481052    Ranar Watsawa : 2016/12/20